VOA60 DUNIYA: Firayim Ministan Birtaniya Boris Johnson ya ce muhimmin abinda gwamnatinsa ta sa gaba shi ne "ficewar Birtaniya daga Turai

Your browser doesn’t support HTML5

Biritaniya: Firayim Minista Boris Johnson ya ce muhimmin abinda gwamnatinsa ta sa gaba shi ne "ficewar Birtaniya daga Turai," yana mai alkawarin barin Tarayyar Turai a ranar 31 ga Oktoba "ko ta wata hanya," a ranar karshe na taron jam’iyya masu ra’ayin rikau.