VOA60 Duniya: Duban Mutane Ne Suka Yi Zanga-zanga A Brazil Domin Nuna Kin Amincewarsu Da Takarar Babban Dan Siyasa Jair Bolsonaro

Your browser doesn’t support HTML5

A Brazil duban mutane ne suka yi zanga-zanga a tittunan manyan biranen kasar domin nuna kin amincewarsu da takarar babban dan siyasa Jair Bolsonaro, kasa ga mako daya kafin zagaye na biyu na zaben da za’ayi ran 28 ga watan nan na Oktoba.