VOA60 DUNIYA: China ta ce mutum sama da 100 sun mutu sanadiyyar barkewar cutar murar Coronavirus, ta kuma kama wasu 4500

Your browser doesn’t support HTML5

Gwamnatin China ta ruwaito cewa sama da mutum 100 sun mutu sanadiyyar barkewar cutar Coronovirus mai shafar numfashi, yayin da wasu dubu 4,500 ke fama da cutar a kuma daidai lokacin da aka samu wasu mutum 70 da suka kamu da cutar a sauran sassan duniya.