VOA60 DUNIYA: An Yankewa Wani Dan Iran, Jami’an Laken Asiri Hukuncin Kisa

Your browser doesn’t support HTML5

An yankewa wani dan Iran hukuncin kisa saboda bai wa jami’an laken asiri na Amurka da Israila bayanai game da inda Qassem Soleimani yake.