VOA60 DUNIYA: An Shiga Kwanaki Biyu Da Zanga-zanga A Fadin Kasar Lebanon

Your browser doesn’t support HTML5

An shiga kwanaki biyu da zanga-zanga a fadin kasar Lebanon a yayin da mutane suka yi tattaki a Beirut jiya Alhamis da yamma suna nuna rashin jin dadinsu akan kamun ludayin gwamnatin kasar game da matsalolin tattalin arziki.