VOA60 DUNIYA: An dauke Firai Ministan Birtaniya Boris Johnson Daga Dakin ‘Yan-gobe-da-nisa Bayan Da Ya Dan Murmure Daga Alamomin COVID-19

Your browser doesn’t support HTML5

An dauke Firai Ministan Birtaniya Boris Johnson daga dakin ‘yan-gobe-da-nisa bayan da ya dan murmure daga alamomin cutar Coronavirus da yake fama da su.