VOA60 DUNIYA: A Vatican Fafaroma Francis Ya Yi Addu’a Ranar Litinin A Bikin Ista Ga Masana Kimiyya Ta Yadda Za Su Kawo Karshen Coronavirus

Your browser doesn’t support HTML5

Fafaroma Francis ya yi addu’a ranar Litinin a bikin Ista ga masana kimiyya da ‘yan siyasa ta yadda za su kawo ƙarshen coronavirus don ya zama alheri ga mutane ”.