VOA60 Duniya: A Turkiyya Magoya Bayan Jam'iyyar HDP Sun Taru A Kofar Wani Kurkuku

Your browser doesn’t support HTML5

Turkiyya: Magoya bayan jam'iyyar HDP sun taru a kofar wani kurkuku yayin da shugaban jam’iyyar ke jiran karar da aka shigar da shi kan ta’addanci da ake ganin na da nasaba da farfaganda.