VOA60 DUNIYA: A Roma, Papa Roma Francis ya yi yawabi a fadar Vatica na cika shekaru 76 da ‘yantar da mutane a sansanin mutuwa na Auschwitz

Your browser doesn’t support HTML5

Papa Roma Francis ya yi yawabi a fadar Vatica na cika shekaru 76 da ‘yantar da mutane a sansanin mutuwa na Auschwitz inda ‘yan Nazi suka kashe yahudawa fiye da miliyan daya.