VOA60 Duniya: A Pakinstan, Wata Kotu Ta Musamman Ta Yanke Wa Tsohon Shugaban Kasar Pervez Musharaf Hukumcin Kisa

Your browser doesn’t support HTML5

A Pakinstan, inda wata kotu ta musamman ta yanke wa tsohon shugaban kasar Pervez Musharaf hukumcin kisa bayan da aka same shi da laifin cin ammanar kasa.