VOA60 Duniya: A Netherlands, Wasu Alkalai A Kotun Hukunta Manyan Laifuka Ta ICC, Sun Wanke Tsohon Shugaban Ivory Coast, Laurent Gbagbo

Your browser doesn’t support HTML5

Netherlands: A Netherlands, Wasu Alkalai a kotun hukunta manyan laifuka ta ICC, sun wanke tsohon shugaban Ivory Coast, Laurent Gbagbo daga zargin aikata laifukan yaki, inda suka nemi da a sake shi ba tare da bata lokaci ba, lamarin da ya sa masu goyon bayansa suke ta murna a birnin Abidjan.