VOA60 DUNIYA: A Kasar Spain, An Kammala Taron Majalisar Dinkin Duniya Na Mafi Tsawon Lokaci Kan Matsalar Dumamar Yanayi

Your browser doesn’t support HTML5

A Kasar Spain, an kammala taron Majalisar Dinkin Duniya na mafi tsawon lokaci kan matsalar dumamar yanayi da kasashen da su ka yi alkawarin kara rage yawan sinadarin carbon da su ke amfani da shi badi.