VOA60 DUNIYA: A Kasar Iraki, Mata Da Dalibai Sun Sha Alwashin Ci Gaba Da Yin Zanga zanga A Birnin Basra Mai Arzikin Man Fetur

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Iraki, mata da dalibai sun yi zanga zanga a birnin Basra mai arzikin man fetur, inda su ka lashi takobin cigaba da yin zanga zanga, yayin da kungiyar zanga-zangar, wadda ta kai watanni biyu da kahuwa.