VOA60 DUNIYA: A kasar Indiya ‘yan sanda sun tsare masu zanga-zanga fiye da dari a yau alhamis bayan da suka keta wata doka

Your browser doesn’t support HTML5

Akasar Indiya ‘yan sanda su ka tsare masu zanga-zanga fiye da dari a yau alhamis bayan da suka keta wata doka wacce hukumomi suka sa ran zata magance zanga-zangar kin jinin wata sabuwar dokar da ke da nasaba da takardar zama ‘yan kasar.