VOA60 Duniya: A kasar China, Mai Magana Da Yawun Kasar, Ta Nemi Amurka Da Ta Sauya Kalamanta Da ta Yi Kan Hadin Kan Chinan Da Nahiyar Afirka

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar China, mai magana da yawun kasar, ta nemi Amurka da ta sauya kalamanta da ta yi kan hadin kan Chinan da nahiyar Afirka. A makon jiya mai bai wa shugaba shawara kan harkar tsaro, John Bolton, ya soki China kan yadda take fadada ayyukanta a nahiyar Afirka.