VOA60 Duniya: A Jamus ‘Yan Sanda Sun Kai Farmaki A Wani Masallaci Da Ke Berlin

Your browser doesn’t support HTML5

Germany: ‘Yan sanda sun kai farmaki a wani masallaci da ke Berlin, wanda ake zargin limaminsa da aika kudi ga wani mayakin da ke ikrarin jihadi, domin ya rika gudanar da ayyukan ta’addanci.