VOA60 Duniya: A Faransa Majalisar ‘Yan Sandan Kasa-da-Kasa Ta Zabi Kim Jong Yang Dan Asalin Kasar Korea Ta Kudu A Matsayin Sabon Shugaba

Your browser doesn’t support HTML5

A Faransa majalisar ‘yan sandan kasa-da-kasa ta zabi Kim Jong Yang dan asalin kasar Korea ta kudu a matsayin sabon shugaba a yau Laraba.