VOA60 Duniya: A Faransa Daliban Makarantar Sakandaren Kasar Sun Tada Wuta A Gaban Makarantar Su Yau Talata

Your browser doesn’t support HTML5

FARANSA: daliban makarantar sakandaren kasar Farasan sun tada wuta a gaban marantar su yau Talata a yayinda suka yi gangami a wurare dabam dabam a matsayin bangaren wata zanga zanga da ake yi a kasar.