VOA60 DUNIYA: A China hukumomin lardin Hubei sun ce an kara samun mutane 245 da suka mutu da sabuwar cutar murar Coronavirus

Your browser doesn’t support HTML5

A China hukumomin lardin Hubei suka ce an kara samun mutane 245 da suka mutu da sabuwar cutar murar Coronavirus wadda ta kashe sama da mutane 1300 tun daga watan disamba bara.