VOA60 DUNIYA: A Birtaniya Yerima Harry da uwargidansa Meghan Markle, sun ba da sanarwar janyewa daga jagorancin ayyukan masarautar kasar

Your browser doesn’t support HTML5

A Birtaniya Yerima Harry da uwargidansa Meghan Markle, sun ba da sanarwar janyewa daga jagorancin ayyukan masarautar kasar, domin tafiya neman na kansu, lamarin da ya janyo ce-ce-ku-ce a tsakanin al’umar kasar.