VOA60 DUNIYA: A Birtaniya A Karon Farko Firaiministan Boris Johnson Ya Yiwa Kasar Jawabi

Your browser doesn’t support HTML5

Sai Birtaniya, A karon farko Firaiministan Boris Johnson ya yiwa kasar jawabi a wajen Downing Street tun bayan da aka kwantar da shi a asibiti saboda Covid-19.