VOA60 Duniya:A Amurka ‘Yar Takarar Jam'iyyar Republican Cindy Hyde Smith Ta Lashe Zaben Majalisar Dattawa A Jihar Mississipi

Your browser doesn’t support HTML5

‘Yar takarar jam'iyyar republican Cindy Hyde Smith ta lashe zaben majalisar dattawa a jihar Mississipi. Yanzu ‘yan Republican na da kujeru 53 cikin 100 na majalisar.