VOA60 DUNIYA: A Amurka Shugaba Joe Biden Ya Kai Ziyarar Jaje A Majalisar Dokokin Kasar Domin Karama Brian Sicknick
Your browser doesn’t support HTML5
A Amurka shugaba Joe Biden ya kai ziyarar jaje a majalisar dokokin kasar domin karama Brian Sicknick, dan sandan majalisar da ya mutu lokacin da magoya bayan tsohon shugaba Donald Trump suka danna majalisar.