VOA60 Afirka: Har Yanzu Ba a Samu Takamamman Adadin Mutanen Da Suka Hallaka A Rushewar Cocin Da Ya Auku A Uyo.

Your browser doesn’t support HTML5

A Najeriya, har yanzu ba a samu takamamman adadin mutane da suka hallaka a rushewar cocin da ya auku a Uyo da ke kudancin Najeria ba, inda rahotanni ya danganta daga 22 zuwa daruruwa.