VOA60 AFIRKA: 'Yan Sanda Sun Ceto Dalibai Kusan 150, Daga Wata Makaranta A Arewacin Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

'Yan sanda sun ceto dalibai kusan 150, daga wata makaranta a arewacin Nijeriya, da suka ce tana koyar da karatun Kur'ani, amma, a maimakon haka, take gallaza masu azaba.