VOA60 AFIRKA: Wata Kotu A Kenya Ta 'Dage Ranar Shari'ar Wasu Mutane Uku Da Aka Tuhuma Da Hallaka Mutane 67 A Shekarar 2013

Your browser doesn’t support HTML5

Wata kotu a Kenya ta 'dage yanke hukuncin zuwa ranar Talata a shari'ar da ake yiwa wasu mutane uku da aka tuhuma da taimakawa 'yan bindiga kai harin da ya hallaka mutane 67 a shekarar 2013, da kuma labaran wasu kasashe.