VOA60 Afirka: Shugaban Kenya, Uhuru Kenyatta, Ya Ce An Shawo Kan Harin Yan’Taddan Da Ya Hallaka Mutane 14

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Kenya, Uhuru Kenyatta, ya cewa an shawo kan harin yan’taddan da ya hallaka mutane 14 a wani otel da ke birnin Nairobi.