VOA60 Afirka: Shugaban Kasar Sudan Omar Al-Bashir Yana Ziyara A kasar Qatar Don Neman Goyon Baya

Your browser doesn’t support HTML5

Qatar: Shugaban kasar Sudan Omar al-Bashir yana ziyarar a kasar Qatar don neman goyon baya, yayin da ake cikin zanga-zangar adawa da mulkinsa da ya kwashe shekaru 29 yana yi.