VOA60 AFIRKA: Shugaban Kasar Mali Ibrahim Boubacar Keita Ya Sanar Cewa Yana Shirin Kafa Gwamnati
Your browser doesn’t support HTML5
A Mali shugaban kasa Ibrahim Boubacar Keita ya sanar cewa yana shirin kafa gwamnati bayan dubban mutane sun yi babban taro a Bamako ranar biyar ga watan Yuni suna kira ya yi murabus.