VOA60 AFIRKA: Shugaban kasar Kamaru Paula Biya, ya sanar da shirinsa na samar da tattaunawa da 'yan bindigar yankin Bamenda

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban kasar Kamaru Paula Biya, ya sanar da shirinsa na samar da tattaunawa a wannana watan, domin kawo karshen tashin hankali tsakanin jami’an tsaro da ‘yan bindigar yankin masu amfani da harshen ingilishi.