VOA60 AFIRKA: Najeriya na shirin samar da kamfanonin hakar albarkatun kasa 50 nan da shekarar 2023

Your browser doesn’t support HTML5

Najeriya na shirin samar da kamfanonin hakar albarkatun kasa 50 nan da shekarar 2023, da zummar maye gurbin asarar da COVID-19 ta janyo. A cewar ministan albarkatun kasar Olamilekan Adegbite.