VOA60 AFIRKA: Mahmud Jibril, Tsohon Shugaban 'Yan Tawayen Kasar Libya, Ya Rasu a Ranar Lahadi Sakamakon Coronavirus

Your browser doesn’t support HTML5

Libya: Mahmud Jibril, tsohon shugaban 'yan tawayen da suka hambarar da shugaban Libiya Moammar Ghadhafi, a 2011, ya mutu ranar Lahadi sakamakon coronavirus.