VOA60 AFIRKA: Kanar Assimi Goita ya gabatar da kansa a matsayin jagoran sojojin da suka hambarar da shugaban Mali
Your browser doesn’t support HTML5
Kanar Assimi Goita ya gabatar da kansa a matsayin jagoran sojojin da suka hambarar da shugaban Mali, yayin da suka bai wa ‘yan kasar tabbacin cewa rayuwar yau da kullun za ta iya komawa kamar yadda aka saba daga ranar Alhamis.