VOA60 AFIRKA: Gwamnatin Misira Ta Sanar da Komawa Harkokin Sufirin Jiragen Sama Da Yawon Bude Idanu A Kasar Ranar Daya Ga Watan Yuli

Your browser doesn’t support HTML5

Gwamnatin Misira ta sanar da komawa harkokin sufirin jiragen sama da yawon bude idanu a kasar ranar daya ga watan Yuli amma uku daga masu saukan baki ne kadai zasu karbi baki yan yawon bude ido a wuraren sakatawa.