VOA60 AFIRKA: Gwamnati kasar Kamaru ta ce za ta rufe kan iyakokinta tare da dakatar da dukkan zirga-zirgar jiragen fasinjoji na dindindin
Your browser doesn’t support HTML5
Kamaru: Gwamnati ta ce za ta rufe kan iyakokinta tare da dakatar da dukkan zirga-zirgar jiragen fasinjoji na dindindin, bayan sanarwar da samun mutum na biyar da ya kamu da cuta.