VOA60 AFIRKA: Fitacciyar Mawakiyar Nan 'Yar Najeriya Kuma ‘Yar Birtaniya Theresa Lola Tana Gudanar Da Wani Taron Bita A Abuja

Your browser doesn’t support HTML5

Fitacciyar mawakiyar nan 'yar Najeriya kuma ‘yar Birtaniya Theresa Lola tana gudanar da wani taron bita a Abuja. A matsayinta na mai rikon lambar yabon YounG People’s Laureate na Landan, tana kokarin baiwa 'yan matan da suka fito daga yankin da’ake rikici dama.