VOA60 AFIRKA: Bincike Da Hukumar Kididdiga Ta Najeriya Da UNICEF, Ya Nuna Cewa Miliyoyin ‘Yan Najeriya Ba Sa Samun Tsaftatacen Ruwan Sha

Your browser doesn’t support HTML5

Najeriya: A wani bincike da hukumar kididdiga ta Najeriya da asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF su ka yi, ya nuna cewa miliyoyin ‘yan Najeriya ba sa samun tsaftatacen ruwan sha.