VOA60 Afirka: Andry Rajoelina Ya Lashe Zabe A Kasar Madagascar

Your browser doesn’t support HTML5

Bayan da aka ayyana Andry Rajoelina a matsayin wanda ya ci zagaye na biyu na zaben Shugaban kasar Madagasca, mai karawa da shi Marc Ravalomanana ya yi kiran da a soke zaben a wata karar da ya kai babbar kotun kundin tsarin mulkin kasar