VOA60 AFIRKA: An kashe sojin Mali su 25 wasu guda 60 kuma sun bace bayan wani mummunan harin a ranar Litinin da ta gabata

Your browser doesn’t support HTML5

Mali: An kashe Sojin Mali 25 kuma guda 60 sun bace bayan wani harin da ake zaton masu jihadi ne suka kai kan sansanonin sojoji biyu a tsakiyar Mali a ranar Litinin. Adadin wadanda suka mutu na daga cikin babban harin da sojojin suka fuskanta a bana.