VOA60 AFIRKA: A yau Talata, an kai mutane tara da suka ji rauni a harin bam din Somalia wani asibiti a Turkiyya

Your browser doesn’t support HTML5

A yau Talata, an kai mutane tara da suka ji rauni a harin bam din Somalia wani asibiti a Turkiyya, cikinsu har da wasu Turkawa uku a cewar Jadakan Turkiyya a Mogadishu.