VOA60 AFIRKA: A Uganda jagoran ‘yan adawa Bobi Wine yayi Allah wadai da ‘ukuba” da “cin mutunci” da ya ce an yi mushi

Your browser doesn’t support HTML5

AUganda jagoran ‘yan adawa Bobi Wine yayi Allah wadai da ‘ukuba” da “cin mutunci” da ya ce an yi mushi bayan jami’an tsaro sun janye kawanyar da suka yiwa gidanshi tun bayan zaben shugaban kasar.