VOA60 AFIRKA: A Tunisia, An Saki Dan Takara Shugaban Kasa Nabil Karoui Daga Gidan Yari

Your browser doesn’t support HTML5

a Tunisia, an saki Dan Takara shugaban kasa Nabil Karoui daga gidan yari, ‘yan kwanaki kafin zaben fidda gwanin da za a yi a kasar