VOA60 AFIRKA: A Sudan ta Kudu, gwamnatin kasar ta sanya hannu kan wata yarjejeniyar zaman lafiya da manyan kungiyoyin 'yan tawaye biyar

Your browser doesn’t support HTML5

A Sudan ta Kudu, gwamnatin kasar ta sanya hannu kan wata yarjejeniyar zaman lafiya da manyan kungiyoyin 'yan tawaye biyar na kasar a ranar Litinin. An sanya hannu kan yarjejeniyar ne a Juba da ke Sudan ta Kudu.