VOA60 Afirka: A Najeriya Wani Shirin Sauraren Sautin Cikin Jiki Da Aka Kirkiro A Kasar Uganda Ne Ya Lashe Lambar Yabo Ta $ 25,000

Your browser doesn’t support HTML5

Nijeriya: Wani shirin sauraren sautin cikin jiki da aka kirkiro a kasar Uganda ne ya lashe lambar yabo ta $ 25,000 a wata gasar da a turancin Ingilishi ake kira "TechCrunch Startup Battlefield Africa 2018" da aka gudanar a Lagos, Najeriya