VOA60 Afirka: A Monaco Shaharraren Dan Tseren Kasar Kenya Eliud Kipchoge Ya Karbi Lambar Yabon Hukumar Wasan Tseren Kasa-da-Kasa

Your browser doesn’t support HTML5

Shaharraren Dan tseren kasar Kenya Eliud Kipchoge ya karbi lambar yabon hukumar wasan tseren kasa-da-kasa jiya talata a matsayin gwarzon namiji a fannin tseren da ya shekarar 2018