VOA60 AFIRKA: A Kenya, An kashe Jami’an ma’aikatar tsaron Amurka guda 3

Your browser doesn’t support HTML5

A Kenya, An kashe Jami’an ma’aikatar tsaron Amurka guda 3 yayin da kungiyar ‘yan ta’addan al-Shabab dake Somaliya ta mamaye wani muhimmin sansanin soja da dakarun Amurka dake yaki da yan ta’adda ke amfani da shi a Lamu, kafin wayewar garin jiya Lahadi.