VOA60 Afirka: A Kasar Senegal Dubun Dubatar Jama’a Mabiya Tarikar Mouride Sun Hallara A Birnin Touba

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Senegal dubun dubatar jama’a mabiya Tarikar Mouride sun hallara a birnin Touba na Senegal domin halartar taron “Grand Magal” da mabiyansa ke yi shekara-shekara.