VOA60 AFIRKA: A Kasar Senegal Ana Shirin Kaddamar Da karo Na Farko Na Babban Bukin Dakar a Dandalin Place De La Nation Da Ke Birnin Daka

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Senegal ana shirin kaddamar da karo na farko na Babban Bukin Dakar a dandalin Place de la Nation da ke birnin Dakar, inda ake fatan baje koli tare kuma da tallata al'adar Senegal.