VOA60 Afirka: A Jamhuriyar Demokradiyar Congo, ‘Yan Adawa Na Ci Gaba Da Nuna Fargabar Cewa Jam’iyya Mai Mulki Za Ta Tafka Magudi

Your browser doesn’t support HTML5

Sai kuma Jamhuriyar Demokradiyar Congo, inda ‘yan adawa ke nuna fargabar cewa jam’iyya mai mulki za ta tafka magudi a zaben kasar na ranar 23 ga watan Disamba da aka jinkirta.