VOA60 Afirka: A Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya, Sojojin Kasar Portugal Sun Fidda Wani Hoton Bidiyon Wasu Dakaru Na Musamman

Your browser doesn’t support HTML5

A Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya, Sojojin kasar Portugal sun fidda wani hoton bidiyon wasu dakaru na musamman da ke dirowa daga jirgin sama a inda suke arangama da wata kungiyar ‘yan tawaye a Bambari.